15,99 €
inkl. MwSt.

Versandfertig in 1-2 Wochen
payback
8 °P sammeln
  • Broschiertes Buch

Rayuwan mu na cike da jerin abubuwan da yakamata mu zäa. Kullum mu na kan zäi, duk masu kyau da marasa kyau, kuma duk abin da mu ka zäa na da sakamakon sa. Ya na da wuya mu duba ko mun yi zäi daidai ko mu na yin abin da yakamata. "To, da yake an tashe ku tare da Almasihu, sai ku nemi abubuwan da suke a Sama, inda Almasihu yake, a zaune a dama ga Allah." -Kolosiyawa 3:1 Zäin mu na iya rabuwa gida biyu: abubuwan Allah da abubuwan duniya. zäin abubuwan Allah so da dama na da wuya amma yakan bayar da amfani mafi kyau a nan gaba. Zäin duniya yana iya zama da sauki kuma zai iya zama kamar shi ne…mehr

Produktbeschreibung
Rayuwan mu na cike da jerin abubuwan da yakamata mu zäa. Kullum mu na kan zäi, duk masu kyau da marasa kyau, kuma duk abin da mu ka zäa na da sakamakon sa. Ya na da wuya mu duba ko mun yi zäi daidai ko mu na yin abin da yakamata. "To, da yake an tashe ku tare da Almasihu, sai ku nemi abubuwan da suke a Sama, inda Almasihu yake, a zaune a dama ga Allah." -Kolosiyawa 3:1 Zäin mu na iya rabuwa gida biyu: abubuwan Allah da abubuwan duniya. zäin abubuwan Allah so da dama na da wuya amma yakan bayar da amfani mafi kyau a nan gaba. Zäin duniya yana iya zama da sauki kuma zai iya zama kamar shi ne mafita mai kyau domin gujin wuyi ko zafi, amma so da dama ya kan kai mu ga hallaka. Ki Zäi Allah a maimakon wannan Duniya na bincike ne akan rayuwan mutane biyu, Yakubu da Yusuf, iyalen su, da zäin da su fuskanta. Da Yakubu da Yusuf an basu alkawali ta musanman daga wurin Allah, amma kowa da yadda ya yi rayuwan bangaskiyan shi. Yayinda mu ke binciken rayuwan su, za mu gan muhimmancin zäin abubuwan Allah kuma hanyan da Allah Ya ke ba da lada wa wäan da sun yi tafiya da Shi. Za mu kuma gani yadda duk da mutanen Allah yawanci na yin kuskure, Alkawuran Shi gare su ba zai täa kasawa ba. Ki häa kai tare da mu a yanan gizo ko kan app namu na Love God Greatly domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na Tsawon makoni shida. A duka wurare biyu za ki samu abubuwan da su ka shafi Ki Zäi Allah a maimakon wannan Duniya ta wurin rubuce rubucen mu, da kalubale na mako mako, tare da jama'a masu kauna domin su karfafa ki yayinda ki ke binciken rayuwan Yakubu da Yusuf da ma'anar ki zäi Allah. Kar ki manta ki duba Tun Fil'Azal da kuma Bangaskiya bisa Kamili domin samun binciken Littafin Farawa.