Tun Fil'azal
Love God Greatly
Broschiertes Buch

Tun Fil'azal

A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Versandkostenfrei!
Versandfertig in 1-2 Wochen
14,99 â‚¬
inkl. MwSt.
PAYBACK Punkte
7 Â°P sammeln!
Babu abin da zai faru da zai ba wa Allah mamaki. Tun fil'azal Ya shirya Ya halicce abu mai rai a duniya. Tun fil'azal Ya halicce mutane a cikin siffar Shi. Tun fil'azal Ya so Ya yi zumunci da kowannen mu. Kuma tun fil'azal Ya na da Shirin fansan mu. "A sa'ad da Allah ya fara halittar Sama da duniya." - Farawa 1:1 Menene ya faru a lokacin da Allah Ya ke halittar duniya da dukkan abin da ke ciki? Menene ma'anar an halice mu a cikin siffar Allah? Menene ya faru a gonar a lokacin da Adamu da Hauwawu sun yi zunubi? Menene ya sa Allah Ya ba wa Adamu da Hauwawu zarafin samun 'ya'yan da aka hana su tÃ...