Kyauta Mafi Girma
Love God Greatly
Broschiertes Buch

Kyauta Mafi Girma

A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Versandkostenfrei!
Versandfertig in 1-2 Wochen
14,99 €
inkl. MwSt.
PAYBACK Punkte
7 °P sammeln!
Kowacce shekara a lokacin Krisimeti, kowa na neman kyauta mafi dacewa wa kaunatattun mu, da tunanin zai sa su san muna tuna da su kuma muna kaunan su ta wurin wannan bayyawan. Kowacce shekara, ke ma na tunanin za ki samu irin wannan kyautan. Amma idan an riga an bamu kyauta mafi dacewa fa? Idan an mun riga mu ji an tuna da mu kuma ana kaunan mu duk daga wanda Shi ne Ya ba mu wannan kyautan? "Kowace kyakkyawar baiwa, da kowace cikakkiyar kyauta, daga Sama suke, sun sauko ne daga wurin Uban haskoki, wanda ba sauyawa ko wata alamar s¿kewa a gare shi faufau." - Yakubu 1:17 Yesu Almasihu Shi ne ci...