Bisharan Markus
Love God Greatly
Broschiertes Buch

Bisharan Markus

A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Versandkostenfrei!
Versandfertig in 1-2 Wochen
14,99 €
inkl. MwSt.
PAYBACK Punkte
7 °P sammeln!
Lokacin da mu ke fuskantan damuwoyi da wahala a duniya, mu na bukatan karfafawa. Lokacin da ba mu san inda za mu sa kan mu ba, mu na bukatan bege. Lokacin da mu ka yi zunubi, mu na bukatan Mai Ceto. Lokacin da mu ke shakka bangaskiyan mu, mu na bukatan tabbaci. Yesu ne karafawan mu, begen mu, Mai Ceton mu da kuma tabbacin mu. Shi ne Mai Ceton da mun yi ta jira, wanda duk cikin tarihi a ke jira. Shi ne ¿an Allah. Shi ne Kristi. "Hakika mutumin nan ¿an Allah ne!" -Mark 15:39 Bisharan Markus labarin rayuwan Yesu ne mai iko sosai. Ya nuna halin Yesu a kowani shafi, daga so Ya sha wahala kuma Ya ...