Abokantaka
Love God Greatly
Broschiertes Buch

Abokantaka

Iko da manufa da kuma tanadin abokantaka.: A Love God Greatly Hausa Bible Study Journal

Versandkostenfrei!
Versandfertig in 1-2 Wochen
14,99 €
inkl. MwSt.
PAYBACK Punkte
7 °P sammeln!
Ko kin täa tunanin yadda abokantaka na iya kara ya da bishara? " ... DOMIN SU ZAMA ¿AYA SOSAI, DUNIYA TA GANE KAI NE KA AIKO NI ... " - YAHAYA 17:23 ¿ayantakan jikin Kristi ya zama shaidar kaunan da Allah Ya ke da shi domin duniya. Yesu Ya yi addu'a domin jikin Kristi su zama shaidar kaunan Allah ta wurin kauna wa juna. Yadda mu ke gudanar da kan mu cikin abokantaka na da muhimmanci cikin shaida kaunan Allah. Kaunci abokan mu, ¿aukan nauyin juna, sulhunta säani, yin rayuwa tare duk na nuna kaunan Allah da amincin Shi ga mutanen Shi. Abokantakan mu shaida ne ga kauna har ga häaya da Krist...